bmauck
First notebook entry: Introducing myself Ni sunana Bako. Ina karatun Hausa, saboda me ina son tafi a Nijeriya, da ina son abokina bahaushe. Ina jin harsuna Turanci, da, Espanyanci, da Faransanci. Ina son karatun Hausa, da yin motsin jiki, da karatun tattalin arziki.
15 янв. 2013 г., 6:34